Skip to content

Minal tayi kicin -kicin da fuska tace” dadinta bani na kawo mata dan shaye-shaye ba kuma inshaAllah kintsa-tsen miji zan aura ba irin wannan lalatacan ba”.

Shahida kasa cewa komai tayi dan takaici ta dubi gurin da Abubakar ya tsaya sai auna mata murmushi yake babu abunda ya dameshi sai ka rantse mutumin arziki mutum har mutum a banza.

Najwa wata siniya ɗin su, amma da kadan zata girme su tace” Minal wallahi ki daina wannan abun shima da kike ganinsa ƙaddara ce da ace iyayyansa na tare dashi watakila da baku ganshi a haka ba “.

Shahida ta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.