Skip to content

Zango Na Bakwai

A  al'adar masarautar Gimatuwa suna haɗa bikin mutuwa ne da bikin naɗin sabuwar Sarauniya, saboda haka duk wani wanda ya kwana a masarautar ya bayyana gaban Dustin masarauta, inda suke jana'iza da kuma naɗin sarauta. Juhaina na tsaye daga gefe tana kuka, a ranta tana ƙara jin babu abunda ta tsana kamar Zinariya, saboda ita yau ta rasa Mahaifiyarta. Ruwan madara Juhaina ta ɗauka kamar yadda yake a al'adarsu ƴarka ta farko ke zuba maka ruwan madara, za ta zuba kenan Jamina ta ce “dakata!", Juhaina ta juyo. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.