Skip to content

To tun shigar Humaira Adaidaita Sahu, ta fara juya maganganun da Usman ya fada mata. “Gaskiya wannan babban al'amari ne mai hadari fa, duk ranar da asirina ya tonu ban san yadda su mummy da Abba za su mini ba. A gaskiya ba zan sake sauraren Usman ba, ko ya kira ni babu inda zan je. Haba ke kuwa Humaira, to mene ne idan kin je, tunda dai ya ce ba wani abu zai riƙa miki ba na cutarwa ai kin ga da sauƙi. Shi ma ba zai taɓa yadda ya yi miki ciki ba, kuma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.