JAN HANKALI!
Abarwa rai abun da take so shine daidai a gareta koda kuwa wannan abun bashi da inganci a tare da ita. Shin kun taɓa ganin yadda ake yin soyayya da rai bada zuciya ba? Shin da gaske idan aka hana rai abun da yake so ana iya samun matsala!?. Labarin A barwa rai labarin soyayya ne mai ɗauke da abun mamaki da kuma kuskuren so. Ina wanda suka karanta littafin Amera da Adam? Ina fatan dai baku manta da wacece Haura ba, wacce take zaune a gidan su Adam da Amera. . .