Skip to content

Har bakin katangar ya ƙarasa yana shiga duba wa ko zai iya samun ƙaramar hanyar da zai iya kamawa ya haura amma babu dama. Haka ya dinga zaga wa har ya zagayo ta gaban get ɗin, ya tsaya daga nesa yana jin gabansa na faɗuwa kar Emeka ya hango shi. Haka ya sunkuya yana tafiya a duƙe kamar ɓarawo har ya ƙaraso bakin get ɗin.

Nan ya tsaya ya na sauke ajiyar zuciya.  Kama bakin get ɗin yayi ya leƙa sai ya hango ƙofar ɗakin Emeka a buɗe amma baya gurin. Hakan yasa ya kama bakin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.