Skip to content

Bayan ta zauna ya ce "Ke baki da hankali ne? Baki san nan school bane da zaki dinga mana wasa da shirme, to daga yau idan na ƙara shiga class naga kina dariya saina zane ki a gaban mutane, wawiya mara kamun kai kawai" Ya na faɗa bai bata damar yin magana ba ya koreta daga ofis ɗin ya na mamakin yadda take iya kafe shi da ido.

Tun daga lokacin Haura ta gane son Habib take yi, kuma daga ranar kullum idan tazo sai ta dinga jin kamar ta je ta faɗa masa cewar ta na sonsa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.