Skip to content

Rau-rau ta yi da ido kamar za ta yi kuka kuma har lokacin shi ta ke kallo. Ya ce "Kamar yadda na faɗa miki cewar inda aure to ina so ki fita daga sabgata, bani da burin ƙara yin wani auren". Ya na faɗa ya rufe motarsa ya mata kii ya bar gidan. Ta kai minti uku a tsaye kafin ta juya ta shiga cikin gidan. Ta na shiga palon ta tarar babu kowa hakan ya sa ta shige ɗakinta, sai da ta cire hijjab ɗin jikinta sannan ta shiga toilet. Koda ta fito doguwar riga kawai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.