Rasa ma kan wa zai yi, yayi ta maza, yai yadauko ruwa, yai kan Hajiya. Ruwa ya shafa mata cikin sa’a ta farfado hankaɗe shi ta yi tare da yin kan Mahmufuz da kwance mikon ruwan nan ta fada a rikice.
Dasauri ya miqa mata ruwan, ta hau shafa masa. Bai far fado ba. Da sauri, Nasir ya daukeshi sai mota. With anxiety mounting, Hajiya followed him quickly, her steps quick and unsure. She was breathing heavily, unable to calm herself.
Kai tsaye, asibitin Nasarawa suka wuce, basu wani sha wuya ba, dan babu marasa lafiya sosai a emergency din yau, aka karbi Mahfuz din.
Inside the hospital, Hajiya’s emotions overwhelmed her. She paced the room anxiously, her hands shaking as she wiped away tears.Nasir stood by her side, trying to comfort her, but she snapped back, frustrated by the situation.“I’m sorry,” Nasir whispered, trying to calm her. But her anger flared. She was visibly upset, her eyes filled with tension.She struggled to sit still, still agitated, her gaze darting around the room.
Ganin Hajiya zata iya masa baki, yasashi miqewa, yabar gurin, yai dan nesa kadan dasu, dan yaga irin hararar da take sakar masa lokaci lokaci, gami da tsaki da qwafa da take ja in suka hada ido.
Doctor yana fitowa, sukai kansa, bai kulasu ba, yai gun Nasir, dan yasanshi. Aikuwa, Hajiya na ganin haka, tabi bayansa tana fada. “Yau naga mara mutuncin likita!” Her words were sharp, filled with resentment as she lashed out at the doctor. Her body stiffened with frustration.
“Eyyye, qarfin rai har yafi na cikin sa da nadauka nai naqudarsa. Ni nasan zafinsa, dan haka zanfi kowa iya jure abinda ke damunsa, dan in kula dashi.” Ba wai haka bane hajiya kawai dai naga shi namiji ne The doctor said, trying to calm her, but his words only seemed to intensify her anger.
Ganin ta dau zafi yasa Doctor din yace, “Ai yamaji sauqi, dan mun shawo kansa. Dakyar muka dai daita numfashinsa, zaku iya shiga ku ganshi.”
Bata jira cewarsa ba, tayi gaba.
Nasir ke biye da ita, saida suka zo dakin. Ta juyo, ta watsa masa harara. “Me kuma zaka shigo, kayi masa?” Her eyes shot daggers at him, her voice harsh and filled with irritation. Nasir stood there quietly, offering no resistance.
Kwance yake, idonsa a rufe da alamun bacci. Hajiya taja kujerar gefensa, ta zauna, gami da kamo hannunsa, ta riqe. Her heart was heavy with worry, and she clutched his hand desperately. Yai saurin bude idanunsa, zatonsa Nasir ne. Ganin Hajiya, yasashi fashewa da kuka. Ta hau rarrashinsa, dakyar yai shiru.
Da sassafe, Nasir yabar asibitin, saida ya biya ta gida. Sannan yai wanka, ya shirya, yai gidan Ummu, acan yakarya, sun dan taba fira kafin ya miqe. “Ni zan wuce yah, tun yanzu,” eh, Ummu tadan shafa kan Abbakar. “Allah ji nake kamar karka tafi.” Ummu’s voice quivered with concern, unwilling to let go of him. Yai saurin kallonta, da alamun har zuciyarta take magana. “Anman, bai fasa cewa da gaske kike?” Tai dan murmushi. “Allah kuwa, to banda abinki, ai kwanan nan sai kinmace in fita,” ta rufe fuska. “Anya kuwa?” Yai dariya. “Ina nan dake.”
Har waje ta rakoshi, ya miqo mata Abbakar. “Yako sa kuka, haba, dan rigima yi shiru. Anjima zan dawo.” His voice softened with reassurance as he held her gaze for a moment before turning to leave. Ya zura hannu a aljifu, ya miqo masa alawa, yako amshe yana kiciniyar budewa.
Har ta juya, yace, “Aff, ban fada miki ba. Gobe ba lallai inzoba.” Tadan juyo, “Sororo sabida me yah?” “Eh, Mahfuz ne ba lafiya jiya a asibiti, ya kwan.” Tadan tabe baki. “Ayya, Allah bashi lafiya!” Gami da yin ciki abinta, abinka da dan uwa. Sai gabaki daya baiji dadin abinda tai ba. Aqalla, ta nuna tadan ramu. Ya gyada kai kawai, yai gaba.
Ai kuwa, da Nasir ya koma asibiti, ya sha fada gun Hajiya kan yasan dan uwansa ba lpy. Yai tafiyarsa, yawonsa ba ita tai shiru ba sai da Mahfuz yace, “Dan Allah, Hajiya, kice ya fice daga dakinnan, inna tanshi numfashina hadewa yake.” His voice trembled with worry.
Wajen qarfe uku na rana, Abbakar yazo, shida Hajiyarsa da qannensa biyu mata sukaita fira da Hajiya, inda shima sukaita fira da amininsa.
Kwanan Mahfuz biyu, Ummu Salma, yayar Abbakar, tazo dubashi. Aiko, tasha qorafi dan sun saba sosai da Mahfuz. Ummu Salma looked at Mahfuz with a serious expression, shaking her head in disbelief. Inma mutum ba sani yai ba, zaiyi zaton Mahfuz ne qaninta ba Abbakar ba.
Bakowa adakin sai Mahfuz da Ummu Salma. Aikuwa, Mahfuz yasa mata kuka. Daqyar ta rarrasheshi, yai shiru. Her words, soft and comforting, eased his fears, and Mahfuz remained quiet, letting her reassure him. Tahau tambayarsa, “Mene yahau bayani kan Ummu ne yar gidan Baba Yasir yah Nasir yasan ita nake so?” Anman yace shi zai aureta. Tahau masa nasiha. “Haba, nawan kabari? Zamuyi magana dashi, nasan baisan kanasanta va. Inda yasani da tuni ya aura ma ita.” “Allah yasani! Nace kabar min komi a hannu na zan mai magana,” ya riqo hannunta. “Nagode yayarmu.”
Sai dare ta bar asibitin. Shima, saida Abbakar zai tafi, ya tafi ita dan bada mota tazo ba.
Washe gari, ta kira Nasir a waya. Har gida yazo, ya sameta ta mai bayanin komi. Yai dan murmushi, kafam Ummu Salma kenan. “Ai duniya ko Hajiya bata isa tasa in fasa aurenta ba. Lokaci yayi da Mahfuz zai dena abin da yaga dama. Lokaci yayi dazai gane, vawai komi kake so kake samu ba a rayuwa.” Tai sakato tana kallonsa. “Eyye, tunda Hajiya ma bata isa ba, inaga ni yar karoro yayi kyau.” **Her words were filled with both defiance and hope.Ta miqe, ta bar falon. Shima ya kade rigarsa, ya bar gidan.
Kwanan Mahfuz hudu, aka sallamesu. Sina zaune gabaki daya a falon, Mahfuz na kwance, kujerar da Hajiya take. Nasir ya shigo dauke da Abbakar dansa. Hajiya ta bishi da kallo, gami da yaron. “Wannan fa ya dubeshi?” “Dana ne.” “Eh Hajiya, dana ne da muka haifa da Ummulkhairi.” Hajiya’s expression softened, realizing the depth of her son’s commitment.Ta miqe. “Ashe, Nasiru haukan da kake cewa Mahfuz yayi.” “Ashe, kai kayi?” Yai dan murmushi. “Hajiya aikinsan ba qarya nake ba, kuma kinsan da hankalina.”
Mahfuz ya miqe. “Qarya yake, Hajiya. Dana ne wallahi.” Hajiya’s voice trembled with emotion as she spoke.Qumshiru, da Allah, injita ta fada ra qarfi. Sukai shiru baki daya, kafin Nasir ya fara magana. “Eh Hajiya, ki yadda dani gama kamarmu nan, kina gani da yaronnan. Sabida shi, na yanke shawarar auren mahaifiyarsa. Dan Allah ki yadda in aureta, kodan kare mutuncin bawan Allahn nan.” The room was silent as Hajiya processed his words.
Tai shiru kawai, tana kallon yaron da yaketa faman wasansa. Tabbas, kamarsu nan sosai. Jitai
, tsanar yaron ta cika mata rai sosai, tai kansa zata takeshi.
Mahfuz, da yake atsaye, yai kasa asume. With a heavy heart, he watched as she slowly approached her son.Tai saurin yin kan danta. Sun samu ya farfado. Aikuwa, ya hau kuka. “Hajiya qarya Nasir yake. Yaronnan dana ne!” “Dan Allah, karki yadda ya aure min mata! Wallahi, inban aureta ba, mutuwa zanyi!” Nasir dake zaune tun dazu, ko motsi beba. Tun suman, Mahfuz yana ta faman wasa da dansa yace, “Aikuwa, sai dai ka mutu.”
Hajiya’s voice was filled with both fear and determination as she faced the reality of the situation.
Hajiya Tahau rarrashinsa daga gare shi. Yai shiru, tasa aka kai mata shi daki.
A cikin dakinsa, rokonta kawai yake, yana jin yadda aka daura masa aure da Ummu. Tai shiru kawai, tana jin wani ne cikin yaranta yana faman kiran suhan, wannan yar’ina ta da tuni ta yi maganinsa. Dan dai kawai, Mahfuz ne.
“Haba, Mahfuz! Ka yi tunani kwata-kwata! Baku dace da ita ba ko kadan!” Ya miqe, yana kallon Hajiya. “In ban dace da ita ba, to, su ne suka dace! Zuciyata da gangar jikina, su suke so!”
Nasir ya shigo dauke da yaron, yana dariya. “Hajiya, ni zan mayar dashi. Kuma gobe ne za a daura mana aure. Kawu Nazifi ne wakilinta, ni kuma zan zama wakilin kaina! Banason ko kadan ka sau daya, yarona yai kukan rashin uba. Nasan ban kyauta miki ba, amma nan gaba nasan zakiyi alfahari dani,” ya fada, yana kallon Hajiya cikin kaskanci.
Zuru tana kallonsa, tana rasa abinda za ta ce. “Wai, yau Nasiru ne da ko ‘uhum’ baiso yaji ba. Yace shi ke fada mata baqaqen maganganu haka.”
Bai jira cewarta ba ya juya zai fita. Mahfuz yasa ƙara, yana juyo. “Wallahi Hajiya, idan baki dakatar dashi ba, ta auren masoyita, wallahi yau zan kashe kaina!”
Tai saurin kiran sunan Nasir, ya tafi ba tare da ya tsaya ba. “Nasiru! Wallahi ka ƙara taku ɗaya, Allah ya isa, kuma sai ka biyani shayarwar da naima. Inyaso ka canja uwa, yaja!” Ya tsaya, hawaye na zubowa daga idanunsa.
Juyo nan ka kalleni! Ya juyo, ya kalleta. “Kasani ni uwarka, dana haifeka. Hai, haqdarka na shayarda kai. Na haramtama auren yarinyar nan. Inko ka aurenta, Allah ya isa! Bazan kuma yafe maba, ka kuma sani koda bayan raina ne!”
A ƙarshe, Hajiya ta daga masa hannu. “Na riga na yanke wukunci, dole agoben za a daura mata aure. Amma ba da kai ba. Mahfuz shi kuma yaron da kake cewa naka ne, ko nawaye, na qwareshi, na baima Mahfuz tunda shi zai auru uwadda…”
Jiyai kamar an sheqa masa ruwan zafi. Qafafunsa sun kasa daukansa, yana qoqarin yada Abbakar a hannunsa. Zubewa yayi kasa jabas, hawaye na bun fuskarsa. *He felt as though the world was crashing down on him, his body trembling with the weight of the moment.*
Ummu ce ta fito daga daki tana kwalama Ummi kira da sauri. Ta qaraso, “Gani aunty, ina Abbakar?” tace. “Sun fita tare da babansa tun yaushe, wajen magariba.” Ta gyada kai kawai, sannan ta koma daki. *Her face showed worry, but she quickly withdrew into herself, trying to hide her concern.*
Har kusan qarfe takwas bai dawo ba. Ummu ta fito kuma, “Wai ina yace zai jene Farida?” Tasa dariya, “Allah, umma, bakida kara! Indai akan wannan yaron naki ne!” Tai kwafa gami da turo baki. “Kuban amsa tukunna,” kafin afaramin qorafi. *Her voice was filled with frustration, her lips trembling with suppressed emotion.*
Ummi ce tace, “Yai zashi gidansu dashi, zai nunama hajiya shi.” “What?” ta fada tana zare ido. “Mai yasa kuka, kuka barshi, baku fadanba?” Ummi tace, “Yai, bazai dadeba.” *There was a sharp edge in her voice, as though she had given up, trying to make sense of what was happening.*
Kuka kawai Ummu ta fashe dashi, gami da fadin, “Shikenan, nasan hajiya bazata barmin shi da raiba.” Kuka take sosai, Farida na bata haquri. *Her body shook with sobs, Farida gently comforting her, trying to console her in her moment of pain.*
Zumbur ta miqe, tai daki, hijabi ta dauko da wayarta, sai kudi dabatasan ko nawa bane. Ta zari jaka, tai waje. Ummi taso muje, tace bata jirata ba. Tai waje, Ummi tai saurin binta, dan tunda tadan fara girma, ta dena cire hijabi. Ko ina dashi take shiga, ko bacci zata yi, duk yadda su Ummu sukai da ita, taqi. Ita kunya take ji. *She was determined, yet her heart raced, feeling torn between duty and the longing for comfort. The weight of society’s expectations seemed unbearable.*
Farida ce tai saurin miqewa, ta ruqo Ummu, “Haba Ummu, ina zaki cikin daren nan? Zani inga halin da yaro na yake ciki!” Ta riqeta. “Dan Allah, Ummu, ki rufa mana asiri, karkije dan farine!” Farida’s words were desperate, her eyes pleading, not knowing what would happen next.
Fa tai dan murmushi, daga gani na takaici ne tace, “Farida, sakeni, koma dan mene? Bazan zauna inaji ina gani akashemin shi ba, wai da sunan kunya.” A mix of frustration and anger took over her, her voice thick with emotion.
“Haba Ummu, aikin san babu,” ta fada. “Ta yadda za’a yi? Yah Nasir yabari wani abu ya sami Abbakar? Kema kinsani!” Ta gyada kai, “Nasani, Farida, saidai nasan makircin mahaifiyarsa.” She was firm, yet underneath, there was the pain of knowing that things were beyond her control.
Bata jira cewar Farida ba, sukai waje. Ummi ta bi bayanta.
A dai daita sahu ta tara, sai da suka fara tafiya. Yace, “Haija, ina zamu ne?” Sunan unguwar ta fada masa.
A dai dai qofar gidan ya parker dan sahun, yace, “Hajiya, mun iso.” Ta ciro dubu, ta miqa masa. Ya amsa, ta juya tana kallon kofar gidan, yace, “Hajiya, canjinki riqe.” Tace, “Ya juya, yana murna, dan be mamakiba.” Ganin tamfatsetsen gidan da yasaukesu, da alama yarinyar gidan ce, ya fada.
Gidan su Abbakar:
Tun jiya suke ta gyare-gyare da kin tse kintse, yau kam girki siketayi tun safe. Dan Hajiya da kanta tashiga madafa, ita da Maryam da Ummi, dan yau Muktar zai zo hutu da autan Hajiya.
Yadda Hajiya ta zage tana ta hada kayan da tasan yanaso koya, kai mistake, yanzu ta hau fada abinda ba sabonta bane. Haushi duk yabi, ya ishi Ummi, dan duk fadanda Hajiya dake yawanci akanta ne. Koya tai mistake.
Sai kace ba ita ce take kuka lokacin da zai tafiba. Kishin sakon takan ya motsa.
Tana sane cikin zobon da Hajiya ta gama masa, ta zuba zuma duda. Tasan bayasan zuma a abu me sanyi, aikuwa Hajiya ta hau fada, har saida taji dama batasa ba. Aikuwa idonta yai rau rau kamar zatai kuka. Maryam ta faki idon Hajiya, ta mata gwalo nan da nan hawayen ya zubo. Hajiya kinganta? Ko Hajiya ta cillama Maryam harara, fita idona. Maryam tunkan raina ya baci, bansam tsokana ba, Ummi tasa dariya, gami da mata gwalo.
Zatai magana, Hajiya tace, “Karki kawon qara, aike kika fara shiru.” Maryam tai tana hararar Ummi, dan tasan kobata Ummi komi ba, Hajiya bazata mata magana ba. Dan duk gidan sun sani, in abu ya hadaka da Ummi, dole kaine mara gaskiya. Sedai in ita da dan autane, to dole ta dau rashin gaskiya.
Sun gama komi, sunyi wanka, inda Hajiya tai tafiyarta, dan cewarta bazata bar dan lelenta ta jirasu. Ummi su bata mata lokaci wajen kwalliyarsu ta tsiya ba.
Suma sun fito tsab, shigarsu iri daya, sunyi kyau sosai. Ummi tai daki da gudu tana kiran Hajiya. Wayam ta gani, gaji mai aiki ce, take fada mata. Ai tuni Hajiya ta tafi, aikuwa ta zunburo baki, tai waje tana bubbuga qafa. Ita ala, dole taji haushi da Abbakar, taci karo, ya riqota, yar kelen Hajiya.
“Ya akaine ta kuma kumburo fuska? Ba Hajiya ce ta tafi ta barni ba.” Yasa dariya, “Ba dole ta tafi ta barki ba, mowanta zaizo, kin zama bera!” Tasa kuka. Yaya yayi saurin goge mata hawayen, “Da wasa, nake, muje inkaiku.” Ta tirje, ita bazata ba.
“Haba mowar hajiyarta, kidaure muje, kinji?” Tawan ta dan murmusa, yajata suka fice, Maryam biye dasu.
Seda suka, Abbakar ya amshi powder gun. Maryam yashafa mata, “Kar yaroncan ya rainaki.” Yaga kinyi kuka, tai dariya, tanasan yayanta sosai. Duda duk sauran yan uwanta, haka sijeji dasu, ita da autan Hajiya. Shi yada suke tsula tsiyarsu, se kace yara.
Inda azahiri shekarunta ashirin cif, kazalika autan Hajiya twins ne, ita dashi. Saidai ita aka fara haifa, saidama takwana biyu akama Hajiya. CS aka ciroshi.
Gabaki daya sunyi mamakin yadda autan Hajiya ya girma, inba kasani ba, kai ka rantse, shidin yayan Maryam nema ba Ummi bama.
Tun saukowarsa ajirgi, Hajiya na hangoshi ta gilas. Sai washe baki take, aikuwa suna fara tawowa suka fito.
Inda zai hangosu, ganin yan uwansa wanda rabonsa dasu shekara uku kenan, yasa sanyi. Ya ziyarci ransa.
Yana zuwa inda suke, yai gun Ummi, wanda tunda ta hangoshi, murmushinta yaqi tsayawa. Hajiya ta zuba musu ido, “Eyya, wato abun haka ne? Yar uwarka ka sani, banda uwakka, yasaki Ummi.”
Yazo gun Hajiya, ya rungumeta, yana cewa, “Haba hajiyata, aikema, kinsan ke nafara gani, kinsan kishinta, ina kula wani ba itaba.” Har in koma ana mita suka saka dariya baki daya.
Agida, Ummi ce tai dakinta da gudu, ta fito riqe da roba, tace, “Qanina, bude bakinka, yasha kunu. Waye qanin naki?” Ta dubi Abbakar
tace, “Yaya, dan Allah, waye babba?” Yai dariya, gami da daga kai alamar tunani, “Bari in tuna, kai yaya, ya auta.” Shine! Auta ya daka tsalle, “Yeeee!” Tasa kuka, yaya yayi saurin cewa, “Shine qarami!” Tai dariya.
Muktar ya amsa, yakalla, gami da tabe fuska. “Wannan wace qazantarce!” Ta gallah masa, harara gami da amshe abunta. Tai ciki, yai saurin bunta. “Sorry, babbar yaya.” Ya amsa, ya fara sha. “Vanana ice cream,” ce tamai, dan yanasanta sosai.
Sai da yai wanka, yazo yaci abinci, sannan suka hau hirar. Yaushe gamo yadinga basu labarin qasar waje, basu ankaraba, sukaga daya. Duk suka miqe, sukai daki, dan kwanciya.