***
Shima kansa, me motar kasa tsayar da motar yai? Ko kauce min nidai? Tunda na daga ido, na hangi motar, ban qara sanin inda kaina yake ba.
The next thing I knew, naganni a gadon asibiti. mamaki ne ya kama ni. "Yah, Nasir!" Na gani riqe da hannuna da alamu. "Bacci yake?" A tsorace na fizge hannuna. Shima a tsoracen ya miqe yana dubana, yana fadin, "Sannu, kin farka? Ki nutsu." I just shook my head, alamun eh.
Sai da ya tabbatar na nutsu, he wiped gumin dake jikina kafin ya fara magana. "Tun jiya ina kan hanyata ta dawowa. . .
