Skip to content

Kwace hannun ta tayi cikin kuka take magana, "Wallahi banasansa ba kuma zan aureshi ba. Ko gawata, bazata zauna dashi ba." Yayin da Abbakar cikin qunar rai yai waje, danshi kadai yasan mai yake ji. Aransa daurewa kawai yake, ji yake kamar girjinsa ya tsage, zuciyarsa ta fado.

Hajiyarsa ce ta matsa inda Ummu take. She gently held Ummu's shoulder, dan tundazu da Abbakar. In ya kamo Ummu, ta biyo su dakin, ta kuma ji komi.

Dafa ummun tai. Tace, "Ki dena kuka. Kinji. Indai ina raye, ba zaki kuma maraicin uwa ba. Indai ina raye, ba wanda ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.