Skip to content

Tuna baya.

Alhaji Ukashat Fadal shine sunan mahaifin Abbakar. Haifaffen garin Kano ne, unguwar Yakasai. Komai nasa yayi, shi ne agarin Kano, wato girma karatu duk a Kano yayi su.

Yayi karatun likitancinsa inda ya fara aiki anan Muhammad Abbdullahi Wase Hospital. Fiddausi daliba ce cikin daliban School of Nursing Kano practical Ya kaisu asibitin, sannu a hankali shaquwa ta shiga tsakaninsu da da Dr. Ukashat, har ta kai su ga aure.

Shekararsu guda da aure, ta sami ciki. Ita din mutunce me laulayin tsiya, hakan yasa da kanta ta ajiye aikin da take, dan tuni ta kammala School of. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.