Skip to content

Jiyai kamar an tsikareshi lokaci guda hankalinsa ya dawo jikin sa wanda ya bashi nasarar yaƙi da zuciyar sa, yai saurin cewa " muje waje ko," tai saurin buɗewa dan gabaki daya jikinta rawa yake "Time in sallah yayi, so u come back leter."Ta yi saurin cewa" ok Sir"

Bai ce komai ba ya yi C.mosque.

Acan masallaci yai sallarsa ya roƙi Allah gafara na yunƙurin saɓa masa dayai ya kuma gode masa da yasa bai saba masan ba.

Tabbas yanasan Ummulkhairi so bana wasaba, saidai yasan tai masa nisa ya rasa me yasa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.