*****
HAFSAT
Hausawa sun ce, idan ka rabu da ganin mutum kar ka tambaye shi hali, tambayarshi ya yi dukiya, saboda hali dai yana nan.
Babu wani canji da Hafsat ta taras a gidan lokacin da ta dawo daga Dawuri, Inna Kuluwa da Inna Luba suna nan kamar 5&6 Goggo Amarya kuma yar mulki tana nan tana yadda take so a gidan. Babu wanda ya isa ya sa ko ya hana a gidan sai ita. Kullum da sabon salon da take zuwa da shi.
Ba laifi dalilin Mama Halima Goggo Murja idan ta yi girkin ta ta kan dan. . .