Skip to content

Cikin bacci ta rika jin iskar da take shaƙa gami da fesarwa ta canja kamshi, shi ya sa a hankali ta shiga bude idanunta har ta bude su kaf a kanshi, kasancewar ba ta kashe hasken falon ba ta yi bacci, shi ya, ba ta damar ganin fara ƙal din jallabiyar da ke jikinshi, wacce aka yi wa ado da golden colour din zare.

Cikin dafe kanta wanda yake mata ciwo har zuwa lokacin ta miƙe zaune.

"Ba kowa a gidan ne?"

Kai ta daga alamar eh.

"Kan na ciwo ne?" ya kuma tambayarta, saboda kallo daya za. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.