BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
A hankali kuma cikin isa da takama tare da izza, kyawawan samarin suke saukowa daga mattatakan jirgin, so cute.
Karasa saukowa suka yi, anan ne na shagala, domin a da, banga komai ma, kyawawan samari ne, guda biyu masu masifar kama da juna, wanda ina da yaƙinin ko Iyayensu ba lallene su iya banbance su ba saboda masifar kamar da suke yi da juna, kamar an tsaga kara.
A hankali suka cigaba da tafiya cikin kasaita da kwarjini tare da haibar da take tare da su.
Dogaya ne bawai chan ba tsawonsu dai-dai misali, sai. . .
To ko a cikin wane irin hali suke?
oh wai dama da masu karantawa ?. kuyi hkr ban sani ba hakan yasa na dai na sawa