Skip to content

Da yake ɗalibai da yawa kan samu sa'a akan jarabawar share fagen shiga jami'a, Altaaf na ɗaya daga cikin ɗaliban da suka samu wannan sa'ar, don kuwa marking shi har ya haura wanda ake buƙata a gurbin karatun nashi. Jarabawar ita ta fara kawo rabuwarshi da abokanshi na sakandire dama daga shi sai Rumah ne suka samu sa'arta, sai dai inda Altaaf ya nemi gurbin karatu a Ahmadu Bello, shi kuma Rumah ya nema ne a Bayero da ke nan Kano ɗin.

Akwai ƙanin Ammi da ke aikin koyarwa a nan Zaria ɗin, don can. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.