Skip to content

Kallo ɗaya za kai ma Altaaf ka ga ramewar da ya yi a dare ɗaya kawai. Ko wanka da zai yi da safe sai da Wadata yai ma Hajiyarsu magana aka dafo saboda zazzaɓin da yake ruf a jikinshi. Da ƙyar ya yi wanka, panadol Wadata ya sa aka samo da ƙyar ma, ya jima yana jujjuya shi a hannunshi saboda bai yarda da shi ba, amma Altaaf ɗin na buƙatar taimako ko yaya ne kafin su koma gida. Hajiya ma da ya faɗa mata Altaaf ne ba lafiya haka ta ce su wuce gida kawai. Sai. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Alkalamin Kaddara 30”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.