Skip to content

Da motar Altaaf ɗin suka fita, don Wadata ya ce ba zai yi asarar manshi akan Altaaf ɗin ba, kuma shi zai yi tuƙi, da murmushi a fuskar Altaaf ɗin yake bin duk wata magana da Wadatan zai yi, ba don baya samun farin ciki da Majida ba, amma ya manta rabon da ya tsinci kanshi cikin nishaɗi irin na yau, duk da damuwar abinda zasu tarar a Kinkiba. Kwance Altaaf yake cikin kujerar motar yana kallon hanya, don Wadata bai ce mishi uffan ba tunda suka fito. Kafin ya juyar da kanshi yana kallom Wadata da ke. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.