Har wajen Nudra ɗin ya leƙa, ya manta ranar Islamiyya ce, bai sameta ba ma. Amma ba don ita kawai ya fito ba, yai ma Altaaf text yana so su haɗu, ya kuma tura mishi address ɗin gidan shi da su haɗu a can. Yanzun daya ƙaraso ya kira shi, ba yadda bai yi da ya shiga ba ya ƙi, yana jingine jikin motar shi a ƙofar gida har Altaaf ɗin ya fito. Zuwa yanzun ya fahimci abinda ya faru da Arfa na cikin ƙaddarar su gaba ɗaya, amma Altaaf ne sanadin faruwar komai. Har yanzun yana. . .
I really appreciate it
Wow
We need an epilogue please