Skip to content

Murmushi ta saki tana saka kayan da aka dawo mata dashi daga wanki a cikin drower, tace.

"Ehh har yanzu ya kasa fahimtar shine wanda zuciyata keso, mtsss! Na fara gajiya Maimu, ji nake tamkar soyayyata babu Nasara, da ana sanja zuciya wallahi dana sanja wannan lusarar zuciyar tawa, wacce ta kasa cire wanda bai damu da ita ba a cikin ta, kullum sonsa ninkuwa yake sama da ninki huɗu a zuciyata, ina tsoron kar ciwo ya shigeni."

Maimu Numfashi ta saki tana duban Rufaida tare da cewa.

"Zuwa yanzu ya kamata ace ya Haidar ya fahimci kina sonsa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Aminaina Ko Ita? 13”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.