Skip to content

"Fyaɗe! Amma kuma sai nake ga kamar hukuncin baiyi mata tsauri ba kuwa, ai gara mutuwa da fyaɗe a wajen mace, amma maganin Mutum mai shiga abinda babu ruwansa kenan, hakanma yayi, amma dai nasan dole zataji tsoro ta amince kuyi aiki tare Saboda tasan zaki iya aikata abinda kika furta."

"Koma bata amince ba Hajiya Mansura bani da matsala da ita domin kuwa babu abinda zata iya, Asali ma ni ce wacce zan iya kawo ƙarshenta."

"Hakane ni nasan zaki iya fiye da haka ma amma dai mubi komai a sannu, yanzu dai ki bata nan da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Aminaina Ko Ita? 19”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.