Skip to content

"Inna Jumma meye kike haka ki kwantar da hankalin ki mana hukuma ne fa kike ƙoƙarin taka musu doka, ki nutsu ki barsu suje da ita nai miki alƙawari da safe zata dawo gida."

"Kai min alƙawari, to bana buƙatar alƙawarin naka, au wayo wai kai zaka min Saboda ka mai dani jaririya ko, to ni na haifi ubanka ma ai bare kuma kai, hukumar banza hukumar wofi ni zaka faɗawa doka to na taka dokar dan ubanta, wallahi babu shegen daya isa ya fitar da wannan baiwar Allah daga gidan nan, zargin banza. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.