Skip to content

"Hmmm! Yaya Haidar kenan, ashe matsala ce ni a rayuwarka, bansan ƙiyayyar ta kai haka ba, a kaf dangi ina mutumtaka fiye da kowa kuma badan saboda ina sonka bane Saboda gani nake kai mutumin ƙwarai ne mai tausayin na ƙasa dashi gani nake kafi kowa kirki, hmmm!

Ashe kuskuren fahimta nayi, Tabbas ina sonka amma bazanyi amfani da son da nake maka ba dan ka zauna dani dole ba. A aure ana buƙatar kulawa da cikakkiyar nutsuwa to meye ribata idan har ka aure ni na gagara samun nutsuwa, a halin da ake ciki Allah shine shaidata sannan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.