Skip to content

Lokacin da suka iso gidan Boka Rubbas, Amrah tana ta wani irin ihu, tana ƙoƙarin kwacewa daga hannun mutanen da suka riƙe ta. Malam Buba ya haɗa zufa tamkar an kwara masa ruwa, domin bai taɓa yin gudu irin na yau ba. Zuciyarsa tana dukan tara-tara, saboda a hasashensa irin wannan cuta ba ta taɓa samun Amrah ba.

Bayan sun ɗan jima a tsaye, sai Boka Rubbas ya fito daga cikin bukkarsa. Yana riƙe da wata baƙar tukunyar ƙasa, kuma yana ta zuba wasu surkulle irin nasu na bokaye. Ruwan da ke cikin tukunyar ya watsa wa Amrah. Nan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.