Skip to content

Kallon juna suka yi na tsayin daƙiƙo, Everyone has the thoughts that are in his heart, A hankali cike da nutsuwa Prince ya yake kallon hannunsu da yake sarƙafe dana juna, gently kuma ya zame idanunsa without knowing yadda ya fahimci abun, ya nemi waje can saman ladduma mai taushi da wani kumbo a gefe ya zauna, ya gyara zaman farar Alkyabbar dake jininsa, yau ya tuna da cewa shi ɗin jinin sarauta ne

"Hold on..." ya furta shortly yana ɗauke kai tare da mai da ganinsa kan wayar da yake dannawa, Adnan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.