Skip to content

Yana buga mata Belt din, sai da tayi wata irin mummunar shiɗewa tsabar zafi tana kankame masa jiki, "Na mutu. Shi kenan na mutuuu. Baffa."

Kara sake mata ya yi.

Uwar Soro tayi mutuwar zaune, Adnan ne ya yi jarumtar rikewa Adeel hannu yana, "Haba wannan wani irin cin zaline, ko ba komai ai ka tausaya mata kasancewarta na karamar yarinya koma me ta maka."

Ko saurarensa Adeel bai ba ya ci gaba da kokarin makawa Gaaji Belt tun tana iya kuka har ta gagara tayi shiru kawai.

Da kyar ya samu ya kwaceta aiko yana kwaceta da gudu. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.