Bissimillahirrahamanirahim
Ƙasa ta Nigeria ƙasace dake a yammacin afrika kuma ta na kan gaba wajan yawan al'umma a nahiyar afrika, inda ta tara ƙabilu da addinai masu tarin yawa domin kuwa tana da ƙabilu ( 373) da yaruka bila adadin wanda ciki babu mai kama da juna.
ZAMFARA
Jiha ce dake a arewa maso yammacin ƙasar Nigeria, tana da yawan fili kimanin kilomita rabba'i(39,762) da yawan jama'a (3,278,873).
Garin gusau yana ɗaya daga cikin manyan garuruwan shohuwar jahar sokoto kafin daga bisani ya zama babban birnin jahar ZAMFARA a shekarar alif (1996).
Gusau birni. . .
