Wayar dake gaban aljihun sace tai ƙara alamar ana kira, take ya saketa ya ɗau wayar, yana cewa "To ok sir ganin zuwa yanzu ", daga haka ya katse wayar ya hau mashin ɗinsa ya na cewa " zan kamaki sai nayi maganin ki ( forke you) kawai. "
"Daga baya kenan wallahi sai dai muyi maganin juna kyaleka kawai nai amma zamu haɗe kai kuka da kanka sai na wahalar da kai don baka mari banzaba wallahi.”
Kaɗa kansa kawai yayi yana murmushi ya bar wajan.
Yana tafiya Mansura tace “ ke Fatima ki natsu kisan abinda kike faɗa da soja ",
Safiyya ce tace. . .
