Skip to content

A guje ta shigo dakin ta tana kuwwar fadin,

"Wayyo Allah Munawwa yanzu ya kirani ya kusa karasowa" tana maganar tana tube kayan jikinta ta fad'a toilet jikinta sai rawa yake saboda doki, wadda aka kira da suna Munawwa ta bita kallo a cike da mamakin rawar jikin da takeyi akan zuwan wannan guy, duk da tasan yanda Munara take bala'in son shi amman dai duk da haka taga rawar jikin tayi yawa, idan kuma tayi duba da wannan ce had'uwar da zasuyi ta farko, dole ne tayiwa 'yar uwarta uzuri don ko ita kanta guy d. . .

This is a free series. You just need to login to read.

5 thoughts on “Bakon Yanayi 1”

  1. Masha Allah yakara basira da daukaka managarciyar Marubuciya, hakika ke Marubuciya ce Mai basira wadda ta cancanci yabo madallahi Dake managarciyar.

  2. Littafin bakon yanayi littafi ne da ya kunshi halayen yammatan mu na wannan zamani marubuciyar tayi ammafani da ilimi da Basira gurin rubuta shi madalla da wannan hazikar marubuciya Allah ya Kara basira

  3. Bakon yanayi book mai tafiya da salo na daban da ya tabo bangarori da dama na rayuwa Allah yaqara basira da lafiyar ido my dijah muna yin bakon yanayi over bcoz yana sugar over

    1. Lallai munara kin samu wuri dole kiyi shanya…. Amma ba laifin ki bane laifin daddy ne da ya sangartaki, Mommy kicigaba da yi mata addua Allah ya tarota,,,. Toh saraki kai Kuma da haka kazowa munaran da alama dai jarabata zakayi bankuma ga alamun zata iya cin jarabawar ba,,,, toh ko waye Khaidar Kuma?!

      Mom Allah Kara lafiya da zakin hannu…

  4. Masha Allah hakika bakon yanayi littafine daya tabo rayuwa a mabanbantan yanayi Allah yabaki baiwar rubutu Allah yaqara daukakaki yakara miki lpia amin littafi yayi dadi ahmadulillah

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.