Tayi wata kara tace, "Yeeee amman don Allah honey kar in zo banganka ba ka kawo man wani uzuri."
Kai tsaye yace,.
"Ki zo kawai at the right the time din da na fada maki I will surprise you."
Tace " I love you so so much, honey" yace "me too" tace "Ok bye bye."
Ta kashe wayar sai faman Murmushin jin dad'i take yi, Munawwa da ke zaune gefen gadon tana duba litrafanta ta ajiye littafin ta kalleta cikin jin haushin wannan azarbabi nata akan Namji ta Kira sunanta a hankali tace,
"MUNARA yanzu ribar me kikaci da kika. . .