Skip to content

Kakale ma da taga sak'on ta ji dad'i sosai, amman fa zuciyarta tak'i kwantawa da budurwar da yake son, saboda ita dai da zai bi ta tata; da ya rabu da tagwayen duka ya je ya nemi wata ya aura. Saboda samun nutsuwar auren shi, don ita ma ta hango akwai matsala cikin wannan tafiya, duk da bai fayyace mata komai ba, amma a ɗan abin da ya sanar da su ta hango matsala, don Hausawa sunce abin da babba ya hango yaro ko ya hau sama ba zai iya hango shi ba. Ita ma ya had. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Bakon Yanayi 20”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.