Skip to content

Munawwa ta fara kuka tana rok'on shi a kan ita ba ta son shi ya dawo ga Munara, cikin zafin nama ya yi cikinta da duka da k'yar ta samu ta fito d'akin,, ido rufe ta fara saukowa daga saman amman bai daina biyar ta yana dukan ta ba, ta fad'i babu shiri, sannan ta fara gangarowa tana kai k'arshen step ta baje babu alamun numfashi a tattare da ita. 

A d'ari Mummy ta k'araso wurin tare da janyo ta jikinta ta fashe da kuka tana fad'in, "Wayyo ALLAH ya kashe mani. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.