Skip to content

Bayan Wasu Lokaci

Larai taji labarin auren saratu kuma kudiri anniyan zaman aminiyanta wacce zata amince da ita.

Taje tasameta tabata hakuri akan abin da yafaru a tsakaninsu da farko ta nuna baxata hakura ba saida larai ta rinka yimata magiya ta hakura.

Suka zumun har tana bata shawara tana daukawa itama saratu tana bataAhaka rayuwa tacigaba har suka zama aminan juna bayan shekara daya da rabi saratu ce ta zauna ta tashi takasa zama huri guda saboda yanda takeji likitocine mata guda su ke mata sannu Hajiya karki damu insha Allah zaki sauka lafiya bayan awanni 2. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.