Zahra duk inda rayuwa taxo miki ki dauketa a haka ban yarda Kiyi koda canjin yaune da yan uwanki saboda ko ba komai sudin jininki ne Kiyi musu biyayya kafin nan zanmiki nasiha ko bayan raina duk mijin da ya aure Zahra Kiyi masa biyayya kidauki kamar ni fiye ma da haka saboda shine gatanki karki yadda koda canjin yaune Kiyi dashi kisani cewa aljarnarki na kafar sa ya"ta nasanki dabin nagaba dake kicigaba dayi wata rana zaki ji dad.
In sha Allah ummah ta zanyi duk iya kokarina dan ganin nayi yadda kkce fiye ma da haka
Masha. . .