Zama sukayi a gujen da ake jiran fitowan marasa lafiya dukkan su sunyi tagumi suna jiran ikon Allah.
Zahra kan sai kuka takeyi kasa kasa. Sai bayan hour biyu wani likita ya fito daga cikin dakin da aka shiga da ita.
Likita cewan ummah Fatima yajuyo ba tare da yace mata kalaba likita me yasa me yar uwata Dan Allah ka gaya mana cewon ta ne yatashi kuma gsky sai anyi mata aeki a meyasa kuka barta takae wannan lokaci baku kawota asibiti ba likita bamu da kudin daza ayi mata aekina shiyasa ok to gsky yanxu yakamata kuna nema. . .