Skip to content

Tsit wurin yayi kamar mutuwa ta gifta, aka rasa wanda zai ce ƙala. Ni kuwa a wannan lokaci sai ajiyar zuciya nake yi tare da haki kamar wanda yayi awa biyu yana gudu. Tsoho Fafale ne ya fara yi min tafi, kafin daga baya gaba ɗaya sauran jama'ar da ke wurin suka fara yi min tafin su ma. Nan fa wurin ya kaure da sowar jama'a, ya zamana hatta su Imran da Sadiya tafin suke yi. Ita kuwa Shamadara murmushi kawai take yi tana kallona cike da alfahari. Daga can sai tsoho Fafale ya ɗaga wa mutanen da. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

9 thoughts on “Birnin Sahara 14”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.