Skip to content

Bismillahir Rahmanir Rahim

Ni dai da na samu na kai kaina dakin da aka sauke mu da kafafuwana da nake jin kamar ba za su dauke ni ba, na fada kan gadon ajiyar zuciya nake fiddawa tare da nadamar shigar da na yi, ni kaina nasan ba tayi ba, istigfari na shiga yi. Ina nan kwance Husna ta shigo kamar an biyo ta, na ce "Lafiya."

Ta ce "Kin tafi kin bar ni da fargaba boyewa nayi tayi kar yaya Ahmad ya gan ni, dan ban san yanda zai yi da ni ba karshenta ma ya ce ni na koya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Canjin Bazata 15”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.