Skip to content

Bismillahir Rahmanir Rahim

Na koma wurin Haj na zauna muna gaisawa, ina tambayarta mutanen gida.  Na ce "Sam bai faɗa min zai ɗauko min ke ba hasalima ba muyi da shi zai biya Malumfashi ba." Ta ce "Kuma kwanaki ya je garin sai ya yi wa uwar taku maganar zai zo ya tafi da ni dan in kula da ke, sosai Rakiya ta so zuwa tunda ta ji zancan, uwar ta ku kuma ta ce in barta ta zo duk da ta san zaki fi jin dadin ganina kusa da ke, to jiya ya biya ya ce. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.