BismiLlahi rRahmani rRahiim
Wannan lttafi kirkira ne, ban yi shi don cin zarafin kowa ba.
Tunda na shigo layin nake jin kamar na shiga ɗaya daga cikin gidajen cikinsa, ko da Allah zai sa na ga wanda na daɗe ina dakon soyayyarsa a cikin zuciyata.
Dan dakatawa na yi da tafiya tare da jefo ma kaina tambaya "Toh idan na shiga gidan na ce me?", domin na kasa samun k'aryar da zan shirga ma matar gidan idan na samu sa'ar shiga, saboda ba sosai na shak'u da ita kamar sauran matan unguwa ba, kawai dai na. . .
Masha Allah cikin baure yayi dadi bari mu luntsuma Muji yadda labarin Asmy zai kaya