Skip to content

Garin Gembu, ni'imtaccen gari ne da yake mallakin jihar Taraba.

Gari ne da Allah Ya albarkace shi da ni'imomi kala-kala, kama daga kasar noma, kiwo da kuma tafkuna masu ban sha'awa.

Ma fi yawan mazauna garin Fulani ne, kyawawa, da basu da wani abinci da ya wuce fura, nono, dankali, piya da kuma ganyayyaki.

Wuro Malam ita ce rugarsu Aisha (Aunty) kaf zuriyarsu Aisha dangin mahaifinta bayan kiwo to sai malanta shi ne abin da suka iyawa na biyu.

Saboda duk yankin an san rugur wuro Malam wajen tsari, ko kazarsu ba a iya sata. Saboda. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.