Kamar ko wane lokaci 6pm na baro school, lokacin da na iso gida a nan kiran sallahr magriba.
Hakan bai hanani zuwa wurin Dog ba. Biscuit din da na sawo mishi na rika mika mishi yana ci daga hannuna.
Sai da ya cinye tas sannan na shafa bazagar din gashin jikinshi na ce "Je ka sha ruwa"
Ya dan yi kukansu na karnuka yana kallo na.
"Je ka sha ruwa Dog" na yi maganar hade da tura shi wajen ruwan.
Tsaye na yi ina kallon yadda yake shan ruwan da harshe.
Tsoron Allah Ya kama ni, irin wadannan bambancin dabi. . .
Ban taba ganin banza ba irin Maryam din nan 🙄