Skip to content

Sai da ta daidaita kanta, sannan ta shigo gidan, bangaren Inna kawai ta wuce, a lokacin Inna da Ummi duk sallah suke yi, ita ma sai ta dauro alwala ta jona su.

"Wai har kin dawo Aunty Fati?" Ummi ta tambaya daidai tana warware fara kal din hijabinta

"Eh." Fatima ta amsa, hade da gyara zaman ta tana kallon Inna da ke cire hijabin da ta yi sallah.

"Ina za ki je?"

"Yawon juma'a." Ummi ta amsa hade da murmushi.

"A dawo lafiya."

"Allah ya sa."Ummi ta kuma amsawa a lokacin da take fita.

"Kun sha maganin Inna. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Daga Karshe 25”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.