Skip to content

Rai bace ya aje wayar bayan ya tabbatar da yanke kiran ta yi, ta kuma kashe wayar gabadaya.

Har yanzu ta kasa gane ita mai laifi ce, maimakon ma hakan kara damalmala lamarin take yi.

Ta san dai banza ba zai dauki tsawon wannan kwanakin ba tare da ya ganta ko jin muryarta ba, amma har yanzu ba ta gane fushi yake yi ba.

"Anya Fatima na sona kuwa?"
Ya yi ma kansa tambayar, da kansa kuma ya ba kansa amsa.

"Ba na jin akwai soyayyata a kirjinta, soyayya ita ke kawo kishi, ban taba ganin Fatima ta yi wani. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Daga Karshe 42”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.