Skip to content

Lokacin da ta koma 200L 1st semester ne da sati biyu sakon haihuwar Blessing ya risketa, inda ta samu Baby girl, Fatima ta kira ta yi Barka amma kam ba ta yi niyyar zuwa suna ba. Aunty Hauwa, Aunty Lami da Aunty Ayyo ne suka je, sai Ummi da kuma wasu ƴan'uwan Mustapha.

A can suka samu wasu daga cikin ƴan'uwan Blessing ƴan Maiduguri.

Tun kuma a daren kananun maganganu ke fita, wai Fatima ta mayar da Blessing yar rainon ta, ta bar yara da Blessing tana ta faman wahala ga ciki, ita kuma Fatima tana can tana. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.