Skip to content

Da misalin karfe biyu na dare wani irin matsanancin ciwon mara ya farkar da ita.

Duk wata addu'a da ta zo bakinta haka ta rika tofawa a ruwa tana sha.

Kasancewar dry labour take yi,a daddafe ta yi sallahr asuba sannan ta kira Aunty Hauwa.

Jin abin da Fatima ta fada mata, ya, sanya Aunty Hauwa tahowa da direban gidan Hakimi.

Koda suka iso ma basu bata lokaci ba, suka nufi asibiti, Ummi kuma ta hau kintsa gidan da nema masu abin da zasu ci ita da Hana.

Mintuna ashirin masu kyau basu hada a asibitin ba, Fatima. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.