Note:
Sau da yawa mutum ya kan wuni lapia, haka kuma ya kwana lapia sai kuma ya wayi gari cikin wani ibtila'in ko gararin rayuwa da tashin hankali ko firgici wanda ka iya kasancewa tabo watau trauma a rayuwar bawan, irin wannan juyin yanayin dake kawo tabbataccen canji na har abada a rayuwa, koda yake dama shi rikicin duniya ai sai da me rai ake yinsa. Masu iya magana sun qara tabbatar da hakan da suke cewa inda ranka zaka sha kallo!
*****
PRESENT DAY
Kirikiri Maximum Security Prison, Apapa, Lagos State, Nigeria. . .
Hmmm mysterious!
Allah Ya kara basira
Ameen nagode
Allah ya kara hazaka da kaifin basira
Que misterioso!
Allah Ya kara basira
Ameen. Nagode
Da kyau
Thank you
Allah Ya bada saa
Ameen. Thank you
Da kyau Allah Ya bada sa’a
Wanga labari zeyi dadi da alama
Yayi kyau. Very interesting.
Allah Ya kara hazaka. Labari yayi dadi
Allah Ya karo basira
Great start. Allah Ya bada sa’a
Sounds interesting. Good
Allah Ya kara fasaha.
Da kyau. Ina son crime fiction
Good content. Keep it up
Very good
Good luck
Keep up. Best of luck