Note:
Masu iya magana suna cewa za'a gane riqon amanar bawa ne ta hanyoyi biyu, walau amanar dukiya; abinda yake kudi na kashewa (wanda wasu ke wa laqabi da 'yan 'yan banki ko masu gidan rana), ko wata kadara ko kuma wani abu mai daraja daxai kawo su kansu ruwan kudin. Hanya ta biyu kuwa itace amanar mace. Amanar mace kuwa anan ana nupin; shin mace zatayi amfani da alfarmar da take da ita wurin da namiji ta sauya wani tunaninsa ko ra'ayinsa akan tunani ko ra'ayin da yake kai na gaskia ko kuwa shi namijin. . .
Glad I found your writings
Thank you
Allah Ya bada sa’a
Ameen yar uwa
Nice
Thanks man
Allah Ya kara daukaka
Ameen. Godiya nake
Very good
Shukran laki
Labari yana dadi