Skip to content

TROJAN HORSE

A dabi'a ta zamantakewa ta kowace irin al'umma ba tare da anyi la'akari da addini, al'adu ko launin fata ba, zai kasance a koda yaushe al'amura daban-daban suna faruwa a zamantakewar, wani al'amarin zai zo ne wuce kamar anyi ruwa an dauke yayin da wani al'amarin kuma zai shafe satittika ko watanni, mutane su duqufa suna sharhi kamar sun sami wani maudu'n da zasuyi fashin baqi akai, harma a samu masu qarin gishiri a miya duk don labari ya qara dadi. Idan tafiya ta miqa wani. . .

This is a free series. You just need to login to read.

11 thoughts on “Duniyar El-Dorado 6”

  1. Mutumin da akayi amfani dashi wurin kifarwa ko kuma lalata mutanen dashi wannan mutumin yake cikinsu. Shine trojan horse.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.