Skip to content

ABDUL QADIR

Zamani riga, zamani kowa da irin nasa, sannan kuma suka ce mai laya ya kiyayi mai zamani.

Allah da Kansa Yayi rantsuwa da zamani a cikin littafinSa mai tsarki, don haka shi zamani ba qaramin al'amari bane.

Zamani in simple terms yana nupin lokaci, kuma kowanne bawa akwai ta hanyar da zai qarar da lokacin da aka dibar masa, akwai tarin qalubalen da kowanne bawa zai fuskanta a iya tspawon lokacin nasa ko kuma gajeriyar rayuwar da shi bawan zaiyi a doron duniya..

*****

Five Years Ago

This is a free series. You just need to login to read.

9 thoughts on “Duniyar El-Dorado 9”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.