Skip to content

Kow Ya San Cewa

Kowa yasan cewa zalunci bai dace ba

Kowa yasan cewa  ha'inci bai dace ba

Kowa yasan cewa cin hanci bai dace ba

Kowa yasan cewa munafunci bai dace ba

Kowa yasan cewa... Hmmm

*****

Kowa yasan cewa yin sata bai kyautu ba

Kowa yasan cewa yin fyaɗe bai kyautu ba

Kowa yasan cewa yin gulma bai kyautu na

Kowa yasan cewa yin ƙarya bai kyautu ba

Kowa yasan cewa... Hmmm

*****

Kowa yasan zagin shugaba bai dace ba

Kowa yasan cin amana bai dace ba

Kowa yasan cewa yin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.